Hadisai Arba’in Masu Magana A Kan Falala, Tasiri Da Ladubban Tilawa
A nan zan wadatu da ambaton nassosi na hadisai tare da ba su unwani wanda ya dace da abin da suka kunsa, hadisan za su zo ...
Sashen Ladubba Da Mustahabbai Na Tilawar Qur'ani
A nan ina son in ambato wani sashe na ladubba da sunnoni da mustahabbai wadanda suke da alaka da karanta Qur'ani da abubuwan da za a amfana da su daga ...
Nauyin Da Ya Hau Kan Hauza Dangane Da Farfado Da Ayyukan Qur'ani
Ni a nan hadisi daya kawai zan ambata wanda zai bayyana nauyin da ke kan Hauza madaukakiya dangane da wayar da kan al'umma da shiryar da ...
Fikihu Da Fakihi A Isdilahin Qur'ani
Ba da jimawa ba mun bijiro da ma’anar jahiliyya a isdilahin Qur'ani, siffofi da halayen al'ummar ta jahiliyya da kuma canji na tsarin Allah wanda Qur'ani ya zo da shi, da ...
Wace Hanya Ce Za A Bi Domin A Dawo Da Koyarwar Qur'ani
Yanzu zan sake dawo da tambayar nan wacce na ambata cewa: Wace hanya ce za a bi domin dawo da koyarwar Qur'ani cikin rayuwa da ...
Fa’idar Maimaita Kissoshi A Cikin Qur'ani
7- Bayar da magani tare da maimaitawa a kai a kai da rashin gamsuwa ga bayarwar sau daya kurum a yayin da aka fuskanci yin gyara na wani hali wanda ya kauce ...
Samuwar Yahudawan Sahayina Dalili Ne Na Cuta, Magance Cutar Za A Yi Daga Tushenta
A yayin da al'ummar musulmi a yau suke cikin damuwa game da al’amarin haramtacciyar gwamnatin sahayina kuma suna ta kokari wajen ganin sun gusar ...
Fikihun Yadda Za a Fuskanci Kafirai Da Dawagitai
Wannan fikihun ya game dukkan sasannin rayuwa, to mene ne ya faru ne a Qur'ani aka samar tunanin na abin da zai yiwu a kira shi da sunan fikihun yadda ...
Darussan Da Za A Amfana Da Su Daga Qur'ani Na Gyaran Al'umma
A nan yana da kyau yin ishara a kan wasu daga cikin darussan da za a amfana da su daga Qur'ani a cikin gyara da saita ...
Qur'ani Shi Ne Maganin Cututtukanmu Na Rayuwarmu Ta Zamantakewa
Qur'ani yana da iko da karfin magance cututtukan da ke damun dan adam da kuma ingata lafiyarsa domin isa ga kamala, mu yanzu za mu baje kwazonmu wajen zakulo ...