(Hikima) Batacciyar Kayan Mumini / 76
Samun hikima abu ne mai matukar muhimmanci ga mai neman isa ga kamala a rayuwa da mai kwadayin samun yardar Allah Azza Wa Jalla, abin da aka samu na nassosi dangane da ...
Girman Kan Mai Dukiya / 64
Qur’ani mai girma ya yi ishara ga wanda yake dagawa da ji-ji da kai saboda ganin shi mai dukiya ne a kan cewa to ya sani fa lallai yana cikin bakin ciki ...
Farin Ciki Na Hakika / 57
Mutum yakan yi farin ciki idan ya samu dukiya, mukami da…. Sai dai dukkan wadannan masu gushewa ne, jin dadinsu ma na dan lokaci ne, ga shi kuma ba su da wata ...
Wajabcin Tsamar Da Iyali / 49
Qur’ani ya yi ishara a kan a ba da kulawa ta musamman ga iyalai a cikin ayoyi masu yawa: {Ya ku wadanda suka yi imani! Ku kare iyalanku da kawukanku wata wuta ...
Ubannin wannan al’ummar / 41
Ayoyin Qur’ani mai girma da suke magana a kan wajabcin yin biyayya ga iyaye da haramcin saba masu suna da yawa sosan gaske: {Kuma Ubangijinka ya hukunta kada ka bauta wa kowa face ...
Wasici A Kan Neman Ilimi / 29
Kwadaitarwa da muhimmantarwa ga yin karatu da neman ilimi da ma’arifa wani kira ne na musamman kuma na din-din-din da Qur’ani mai girma yake yi, sannan lamari ne da Allah ...
Sallamawa Ga Manzon Allah A Gurin Neman Ilimi / 17
Annabi (s.a.w.a) duk da girman matsayinsa amma ya kasance yana neman karin ilimi a kowane lokaci tare da yin addu’a: (Allah ka amfanar da ni abin da ka ...
Al-Kur’ani yana haskaka hanyar shiriya / 10
Idanu ba sa iya ganin abin da ke kewaye da su sai idan haske ya haska gurin sai hasken ya ratsa idanun, to sai su dinga gani garau, wannan kuma shi ...