SHAFIN FARKO | | KORAFIN AL-QUR’ANI
KORAFIN AL-QUR’ANI
Hadisai Arba’in Masu Magana A Kan Falala, Tasiri Da Ladubban Tilawa
  Hadisai Arba’in Masu Magana A Kan Falala, Tasiri Da Ladubban Tilawa A nan zan wadatu da ambaton nassosi na hadisai tare da ba su unwani wanda ya dace da abin da suka kunsa, hadisan za su zo ...
  21 Jul 2020 - 19:27   Karanta 11063   karin bayani
Sashen Ladubba Da Mustahabbai Na Tilawar Qur'ani
Sashen Ladubba Da Mustahabbai Na Tilawar Qur'ani       A nan ina son in ambato wani sashe na ladubba da sunnoni da mustahabbai wadanda suke da alaka da karanta Qur'ani da abubuwan da za a amfana da su daga ...
  21 Jul 2020 - 19:27   Karanta 1776   karin bayani
Nauyin Da Ya Hau Kan Hauza Dangane Da Farfado Da Ayyukan Qur'ani
Nauyin Da Ya Hau Kan Hauza Dangane Da Farfado Da Ayyukan Qur'ani Ni a nan hadisi daya kawai zan ambata wanda zai bayyana nauyin da ke kan Hauza madaukakiya dangane da wayar da kan al'umma da shiryar da ...
  21 Jul 2020 - 19:26   Karanta 793   karin bayani
Fikihu Da Fakihi A Isdilahin Qur'ani
Fikihu Da Fakihi A Isdilahin Qur'ani      Ba da jimawa ba mun bijiro da ma’anar jahiliyya a isdilahin Qur'ani, siffofi da halayen al'ummar ta jahiliyya da kuma canji na tsarin Allah wanda Qur'ani ya zo da shi, da ...
  21 Jul 2020 - 19:26   Karanta 1145   karin bayani
Wace Hanya Ce Za A Bi Domin A Dawo Da Koyarwar Qur'ani
Wace Hanya Ce Za A Bi Domin A Dawo Da Koyarwar Qur'ani       Yanzu zan sake dawo da tambayar nan wacce na ambata cewa: Wace hanya ce za a bi domin dawo da koyarwar Qur'ani cikin rayuwa da ...
  21 Jul 2020 - 19:26   Karanta 912   karin bayani
Fa’idar Maimaita Kissoshi A Cikin Qur'ani
Fa’idar Maimaita Kissoshi A Cikin Qur'ani 7- Bayar da magani tare da maimaitawa a kai a kai da rashin gamsuwa ga bayarwar sau daya kurum a yayin da aka fuskanci yin gyara na wani hali wanda ya kauce ...
  21 Jul 2020 - 19:25   Karanta 486   karin bayani
Samuwar Yahudawan Sahayina Dalili Ne Na Cuta, Magance Cutar Za A Yi Daga Tushenta
Samuwar Yahudawan Sahayina Dalili Ne Na Cuta, Magance Cutar Za A Yi Daga Tushenta A yayin da al'ummar musulmi a yau suke cikin damuwa game da al’amarin haramtacciyar gwamnatin sahayina kuma suna ta kokari wajen ganin sun gusar ...
  21 Jul 2020 - 19:25   Karanta 375   karin bayani
Fikihun Yadda Za a Fuskanci Kafirai Da Dawagitai
Fikihun Yadda Za a Fuskanci Kafirai Da Dawagitai Wannan fikihun ya game dukkan sasannin rayuwa, to mene ne ya faru ne a Qur'ani aka samar tunanin na abin da zai yiwu a kira shi da sunan fikihun yadda ...
  21 Jul 2020 - 19:25   Karanta 562   karin bayani
Darussan Da Za A Amfana Da Su Daga Qur'ani Na Gyaran Al'umma
Darussan Da Za A Amfana Da Su Daga Qur'ani Na Gyaran Al'umma A nan yana da kyau yin ishara a kan wasu daga cikin darussan da za a amfana da su daga Qur'ani a cikin gyara da saita ...
  21 Jul 2020 - 19:24   Karanta 764   karin bayani
Qur'ani Shi Ne Maganin Cututtukanmu Na Rayuwarmu Ta Zamantakewa
Qur'ani Shi Ne Maganin Cututtukanmu Na Rayuwarmu Ta Zamantakewa Qur'ani yana da iko da karfin magance cututtukan da ke damun dan adam da kuma ingata lafiyarsa domin isa ga kamala, mu yanzu za mu baje kwazonmu wajen zakulo ...
  21 Jul 2020 - 19:24   Karanta 1350   karin bayani
1 2 3 4
total: 35 | displaying: 1 - 10