Siffofi Da Alamomi Ko Halayyar Al'ummar Jahiliyya A Mahangar Qur'ani
Kuma sifa ta farko daga cikin siffofin jahiliyya ita ce bautar da mutane suke yi ga wanin Allah Tabaraka wa Ta'ala, bautar nan kuma tana nufin yin da’a ...
Jahiliyyar Yau
Lallai tabbas mutane a yau suna rayuwa ne a wani sabon yanayi na jahiliyya – koda kuwa wasu sun kira abin da musulunci – a gwargwadon irin ma’anar da Qur'ani ya baiwa kalmar ta jahiliyya, domin ...
Hakkin Da Yake Kan Hauza Na Ta Dawo Da Tsarin Qur'ani
Na yi imanin cewa wuri na farko a cikin wuraren zamantakewar al'umma wanda nauyi na jagoranci ya hau kansa shi ne Hauzar ililmi da dalibanta, madaukakanta, masu ...
Wajabcin Komawa Ga Qur'ani
Shin yanzu bayan duk wadannan bayanan muna kuma bukatar wasu karin bayanan masu kwadaitarwa domin komawa ga Qur'ani da rayuwa a karkashin inuwarsa, kuma shin akwai wanda ya yi saura a cikinmu wanda ba ...
Rayuwa A Kusa Da Qur'ani
Na yi rayuwa irin ta almajirci wato rayuwa a kusa da Qur'ani, na rayu shekara da shekaru cikin kulawarsa a lokacin samartaka, na sauke tun ina dan shekara 20 zuwa 25, har ya ...
Wa’azi, Waraka Ko Ceto, Shiriya Da Rahama
A nan zan kawo abin da Sayyid Tabataba’i (qs) ya ambata a cikin tafsirinsa a karkashin wannan ayar a takaice[1]:
Ragib a cikin Mufradat ya ce: Al-wa’az: Ai kare wani da ...
Magana Mai Nauyi
Idan aka ce mai nauyi ta yadda magana ko lafazi za su iya daukar wannan ma’ana, wato shi ne nauyi a kan rai (sha’awace-sha’awacen rai) domin yana takure sha’awace-sha’awacenta ba ya sakar mata mara, sai ...
Madaidaici (Kayyim)
Daga daidaitattun dabi’u, domin shi wannan Littafi mai tsayuwa ne tsayin daka wajen jagorantar bayi tare da nuna masu hanyar da za ta gyara masu rayuwarsu da tanadar masu dukkan abin da zai kai su ga ...
Mai Girma (Majid)
Malam Ragib a cikin littafinsa Mufradat ya ce: Almajdu: Yalwatawa a cikin karamci, jalala ko daukaka, kuma asalinsa yana nan a cikin fadinsu (rakuma sun daukaka) idan rakuman suka samu kansu a yalwatacciyar makiyaya mai ...
Buwaya
Wannan sifar tana nufin cewa samuwarsa ba abu ne sasauka ba, domin lallai shi yana cikin wani Littafi (Lauhul Mahfuz) tsararre kuma madaukakan hakikokinsa suna nan a taskace a cikinsa, amma wadannan kalmomin ba komai ba ne ...