SHAFIN FARKO | | BANGAREN LABARAI DA NISHADI
BANGAREN LABARAI DA NISHADI
Nauyin Da Ya Hau Kanmu Game Da Bunkasa Musulunci Da Yunkurin Imam Husain (as)
Da Sunansa Madaukaki Nauyin Da Ya Hau Kanmu Game Da Bunkasa Musulunci Da Yunkurin Imam Husain (as) Kyautar Imam Husain (as) ba ta kebanta ga shi’a ko musulmai kawai ba, a’a shi wani mai taimako ne wanda gabaki dayan ...
  09 Jul 2020 - 21:17   Karanta 465   karin bayani
Ayatullah Yakubi A Ganawarsa Da Ba-Faranse Masanin Gabas (Mustashrik) Ya Ce: Lallai Addinin Musulunci Shi Ne Tushen Ci Gaba Da Wayewar Kasashen Larabawa Kuma Shi Ne Mai Jagorantar Ci Gaban Bil Adama A Tsawon Tarihi.
Ayatullah Yakubi A Ganawarsa Da Ba-Faranse Masanin Gabas (Mustashrik) Ya Ce: Lallai Addinin Musulunci Shi Ne Tushen Ci Gaba Da Wayewar Kasashen Larabawa Kuma Shi Ne Mai Jagorantar Ci Gaban Bil Adama A Tsawon Tarihi. Ranar Laraba daya ...
  09 Jul 2020 - 21:15   Karanta 315   karin bayani
Kwayar cutar korona (coronavirus) tana caccanja duniya sannan tana sake sabunta shakalinta
Kwayar cutar korona (coronavirus) tana caccanja duniya sannan tana sake sabunta shakalinta   Marji’in Addini Shaikh Yaqubi:  Wa’azi Da Jan Hankali Daga Annobar Corona (coronavirus) 1- Da yawa daga cikin abubuwan da suke afkuwa wadanda suke haifar da tashe-tashen hankula, ...
  09 Jul 2020 - 21:13   Karanta 366   karin bayani
Hudubobin Babbar Sallar Ta Shekara Ta 1439 AH
Hudubobin Babbar Sallar Ta Shekara Ta 1439 AH Da Sunansa Madaukaki Ranar Laraba 10 Ga Zulhijja Mai Alfarma 1439 AH Samahat marji’in addini mai girma ayatullah shaikh Muhammad Yakubi (Allah ya tsawaita kwanansa) ya jagoranci cincirindon muminai limancin babbar ...
  09 Jul 2020 - 21:11   Karanta 333   karin bayani
Nasarar Da Ake Samu Ta Hanyar Muzahara (Motsawar) Da Ake Yi Domin Neman ‘Yancin Iraki
Da Sunansa Madaukaki Nasarar Da Ake Samu Ta Hanyar Muzahara (Motsawar) Da Ake Yi Domin Neman ‘Yancin Iraki Na yi imani cewa daga cikin mafi girman nasarar da wannan motsin na wayayyun tsayayyun dakakkun matasa ya haifar shi ne ...
  09 Jul 2020 - 21:10   Karanta 365   karin bayani
Lallai ne addini a wurin Allah shi ne Musulunci
Da sunansa Madaukaki “Lallai ne addini a wurin Allah shi ne Musulunci” (Ali Imrana, aya ta 19)[1]. Addini kamar yadda yake a isdilahi wani tsari ne da ya doru a kan imani, dokoki da fikirori wadanda aka kallafa wa ...
  09 Jul 2020 - 21:09   Karanta 521   karin bayani
Bayanin Karshe Na Ziyarar Arba’in Ta Miliyoyin Jama’a
Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Bayanin Karshe Na Ziyarar Arba’in Ta Miliyoyin Jama’a Godiya ta tabbata ga Allah wanda ba shi da abokin tarayya, kuma godiya ta tabbata a gare shi kamar yadda ya cancanta a ...
  09 Jul 2020 - 21:08   Karanta 265   karin bayani
Arba’in Mai Dauke Da Budi…… Daga Ashura Zuwa Arba’in
Da Sunansa Madaukaki Arba’in Mai Dauke Da Budi…… Daga Ashura Zuwa Arba’in An samo daga Imam Sadik (as) ya ce: “Yayin da tsananin azaba ya tsawaita ga bani Isra’la… Sun yi kururuwa da kai kukansu ga Allah tsawon asubahi ...
  09 Jul 2020 - 21:04   Karanta 295   karin bayani
Kwadaitarwa ga muminai mazauna garuruwa daban-daban a kan su ziyarci Najaf mai Tsarki a ranar Ghadir.
Kwadaitarwa ga muminai mazauna garuruwa daban-daban a kan su ziyarci Najaf mai Tsarki a ranar Ghadir.   Bismihi Taala Kwadaitarwa ga muminai mazauna garuruwa daban-daban a kan su ziyarci Najaf mai Tsarki a ranar Ghadir. Muna kwadaitar da muminai ...
  05 Jul 2020 - 02:20   Karanta 296   karin bayani
1 2
total: 19 | displaying: 11 - 19