KORAFIN AL-QUR’ANI
Hakika na zabi na fara da hadisi mai girma wanda aka rawaito a cikin littafin Al-Kafi da Al-Khisal daga Abu Abdullah (as) ya ce: “Abubuwa guda uku suna kai kukansu da korafinsu ga Allah Azza wa ...
BUDEWA
Mutane sun saba a yayin bude tarurruka, mu’utamarori, ganawa, shirye-shiryen gidan radio da na gidan talabishin da karatun wasu ayoyi na littafin Allah Qur’ani domin neman albarkarsu da kuma girmama su, hakan ya ci gaba da gudana ...
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
Godiya ta tabbata ga Allah, kamar yadda yake ma’abocinta, tsira da amincin Allah su tabbata a kan Manzonsa da Imamai alayensa tsarkaka.
{Ya ce: Ya Ubangiji! Ka yalwata mani kirjina. Kuma ...
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
Kuma (ka tuna) a ranar da sama take tsattsagewa tare da gizagizai, kuma a saukar da mala’iku saukarwa. Mulki na gaskia kuma na hakika a wannan rana yana ga mai ...
KORAFIN AL-QUR’ANI
Silsilar jawaban da samahatul shaikh Ayatullah Muhammad Yaqubi (Allah ya tsawaita kwanansa) ya gabatar a munasabobin bude sabuwar shekarar karatu ga daliban Hauza Ilimiyya a birnin Najaf mai tsarki, silsilar ta fara ne tun a ranar ...