KORAFIN AL-QUR’ANI
21/07/2020 18:49:00 |
29/ZULKI’IDA/1441|times read : 406
KORAFIN AL-QUR’ANI
Silsilar jawaban da samahatul shaikh Ayatullah Muhammad Yaqubi (Allah ya tsawaita kwanansa) ya gabatar a munasabobin bude sabuwar shekarar karatu ga daliban Hauza Ilimiyya a birnin Najaf mai tsarki, silsilar ta fara ne tun a ranar 19 ga Muharram 1422 AH, daidai da 14/4/2001 AD.