Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
21/07/2020 18:50:00 |
29/ZULKI’IDA/1441|times read : 377
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
Godiya ta tabbata ga Allah, kamar yadda yake ma’abocinta, tsira da amincin Allah su tabbata a kan Manzonsa da Imamai alayensa tsarkaka.
{Ya ce: Ya Ubangiji! Ka yalwata mani kirjina. Kuma ka saukake mani al’amarina. Kuma ka warware mani wani kulli daga harshena. Su fahimci maganata.} Da Ha: 25-28.