Mubarak
Sifa ce ga Qur'ani wacce take nufin mai yawan albarka, kuma haka abin yake ta bangarorinsa daban-daban domin shi mai albarka ne tun daga mahallin saukarsa, kasantuwar ya sauka ne daga gurin Allah Ta'ala, mai falala da ...
Sharhi Na Wasu Daga Cikin Sifofin Qur'ani
Sai dai wannan dunkulallen sharhin ga sifofin Qur'ani ba zai wadatar ba, a saboda haka ne nake ganin akwai bukatar gabatar da sharhi mafi yalwa ga wasu daga cikin wadannan ...
Qur'ani Yana Siffanta Kansa Da Kansa
Sai dai mafi muhimmanci daga wannan shi ne in karanto maku wani sashe na ayoyi wadanda Qur'ani mai girma da kansa ya siffanta kansa da su domin mu kara saninsa, domin ...
Dalilan Da Suke Sa Wa A Girmama Qur'ani
Hakika bayanan da suka gabata suna bayyana irin muhimmancin da Qur'ani yake da shi a sarari, zan takaita su tare da fito da wasu sababbin nukudodin da ba ...
Muhimmantarwar Annabi (S.A.W.A) Da Ahlul Baiti (As) Ga Qur'ani
Muhimmantarwar Annabi (s.a.w.a) da Ahlul Baiti (as) ga Qur'ani ta kai kololuwa matuka gaya, akwai ruwaya ma da aka samo daga Imam Sajjad (as) yana cewa: “Da ...
Bukatarmu Ta A Sake Raya Qur'ani
Muna da bukata ta sake dawo da tasirin Qur'ani a cikin rayuwar musulmi, da fitar da shi a cikin wannan marrar da ya samu kansa a ciki, ta yadda samuwarsa ta takaitu ...
Qur'ani Shi Ne Hanyar Isa Ga Sanin Allah Tabaraka Wa Ta'ala
Duk wanda ya nufi Allah Subhanahu kuma yake neman isa gare shi, kamar yadda ya zo cewa farkon addini saninsa Ta’ala, to ya lizimci Qur'ani domin (Lallai ...
WASICI DA YIN HADDAR QUR'ANI
Kada ikirarin wadancan mutanen ya rudar da ku cewa su ne masu lazimtar Qur'ani fiye da mu[1]. Ku haddace Qur'ani domin shi ahalin haka din ne, tare da yin aiki da shi, ku ...
Bai Yi Riko Da Qur'ani Ba Wanda Ya Juya Wa Ahlul Baiti (As) Baya
Amma sai muka samu al'umma ta bar Qur'ani ta nisanta kanta daga gare shi tun lokacin da ta kawar da iyalan gidan Annabta ...
Nisantar Da Aka Yi Wa Qur'ani Shi Ne Sababin Raunin Musulmai
Lallai zabar yin magana game da wannan korafin da koken ba kawai ya zo ne haka siddan ba, ba kuma yawaitar tunani ne ya sa ba, ...