SHAFIN FARKO | | KORAFIN AL-QUR’ANI
KORAFIN AL-QUR’ANI
Siffofi Da Alamomi Ko Halayyar Al'ummar Jahiliyya A Mahangar Qur'ani
Siffofi Da Alamomi Ko Halayyar Al'ummar Jahiliyya A Mahangar Qur'ani Kuma sifa ta farko daga cikin siffofin jahiliyya ita ce bautar da mutane suke yi ga wanin Allah Tabaraka wa Ta'ala, bautar nan kuma tana nufin yin da’a ...
  21 Jul 2020 - 19:23   Karanta 843   karin bayani
Jahiliyyar Yau
Jahiliyyar Yau Lallai tabbas mutane a yau suna rayuwa ne a wani sabon yanayi na jahiliyya – koda kuwa wasu sun kira abin da musulunci – a gwargwadon irin ma’anar da Qur'ani ya baiwa kalmar ta jahiliyya, domin ...
  21 Jul 2020 - 19:22   Karanta 358   karin bayani
Hakkin Da Yake Kan Hauza Na Ta Dawo Da Tsarin Qur'ani
Hakkin Da Yake Kan Hauza Na Ta Dawo Da Tsarin Qur'ani Na yi imanin cewa wuri na farko a cikin wuraren zamantakewar al'umma wanda nauyi na jagoranci ya hau kansa shi ne Hauzar ililmi da dalibanta, madaukakanta, masu ...
  21 Jul 2020 - 19:22   Karanta 293   karin bayani
Wajabcin Komawa Ga Qur'ani
Wajabcin Komawa Ga Qur'ani Shin yanzu bayan duk wadannan bayanan muna kuma bukatar wasu karin bayanan masu kwadaitarwa domin komawa ga Qur'ani da rayuwa a karkashin inuwarsa, kuma shin akwai wanda ya yi saura a cikinmu wanda ba ...
  21 Jul 2020 - 19:22   Karanta 307   karin bayani
Rayuwa A Kusa Da Qur'ani
Rayuwa A Kusa Da Qur'ani Na yi rayuwa irin ta almajirci wato rayuwa a kusa da Qur'ani, na rayu shekara da shekaru cikin kulawarsa a lokacin samartaka, na sauke tun ina dan shekara 20 zuwa 25, har ya ...
  21 Jul 2020 - 18:56   Karanta 499   karin bayani
Wa’azi, Waraka Ko Ceto, Shiriya Da Rahama
Wa’azi, Waraka Ko Ceto, Shiriya Da Rahama A nan zan kawo abin da Sayyid Tabataba’i (qs) ya ambata a cikin tafsirinsa a karkashin wannan ayar a takaice[1]: Ragib a cikin Mufradat ya ce: Al-wa’az: Ai kare wani da ...
  21 Jul 2020 - 18:56   Karanta 397   karin bayani
Magana Mai Nauyi
Magana Mai Nauyi Idan aka ce mai nauyi ta yadda magana ko lafazi za su iya daukar wannan ma’ana, wato shi ne nauyi a kan rai (sha’awace-sha’awacen rai) domin yana takure sha’awace-sha’awacenta ba ya sakar mata mara, sai ...
  21 Jul 2020 - 18:55   Karanta 311   karin bayani
Madaidaici (Kayyim)
Madaidaici (Kayyim) Daga daidaitattun dabi’u, domin shi wannan Littafi mai tsayuwa ne tsayin daka wajen jagorantar bayi tare da nuna masu hanyar da za ta gyara masu rayuwarsu da tanadar masu dukkan abin da zai kai su ga ...
  21 Jul 2020 - 18:55   Karanta 359   karin bayani
Mai Girma (Majid)
Mai Girma (Majid) Malam Ragib a cikin littafinsa Mufradat ya ce: Almajdu: Yalwatawa a cikin karamci, jalala ko daukaka, kuma asalinsa yana nan a cikin fadinsu (rakuma sun daukaka) idan rakuman suka samu kansu a yalwatacciyar makiyaya mai ...
  21 Jul 2020 - 18:55   Karanta 310   karin bayani
Buwaya
Buwaya Wannan sifar tana nufin cewa samuwarsa ba abu ne sasauka ba, domin lallai shi yana cikin wani Littafi (Lauhul Mahfuz) tsararre kuma madaukakan hakikokinsa suna nan a taskace a cikinsa, amma wadannan kalmomin ba komai ba ne ...
  21 Jul 2020 - 18:54   Karanta 342   karin bayani
1 2 3 4
total: 35 | displaying: 11 - 20