Marja'in addini shaikh Yakubi: Tabligi da kira zuwa ga addinin Allah Tabaraka wa Ta'ala sako ne na Annabawa (as), wanda (a yanzu) hakan ba zai samu ba sai idan Hauzozin ilimi sun tashi da nauyin da ya ...
DA SUNANSA MADAUKAKI:
Bayanin Karshe na Ziyarar Arba'in na Shekarar 1443 AH
“Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya shiryar da mu zuwa ga wannan, kuma ba mu kasance muna iya shiryuwa ba, da ba don Allah ya shiryar ...
DA SUNANSA MADAUKAKI:
Marji’in Addini Ayatullahi Yakubi a Yayin Ganawarsa da Kungiyar Nida’ul Aqsa Ya Ce: Babu Wani Canji Ga Zabin Musulunci a Wajen Fuskantar Makiya ta Kowace Fuska.
Samahatul shaikh Muhammad Yakubi (Allah ya ja kwanansa) ya gana ...
DA SUNANSA MADAUKAKI:
Jawabin Ta’aziyyar Rasuwar Marigayi Shaikh Muhammad Jawad Al-Mahdawi:
A yau Hauza ilmiyya ta Najaf mai tsarki ta rasa daya daga cikin manyan malamanta, malami wanda aka sanshi da kokari, himma, bincike da bin diddikin (mas’aloli) na ...
Marji’in Addini Shaikh Yakubi: HARAMCIN ZUBAR DA JINI HARAMCI NE MAI TSANANI A MUSULUNCI:
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin Talikai, tsira da amincin Allah su tabbata ga mafificin halittarsa Muhammad da Alayensa tsarkaka.
Mutum yana da wata daraja ...
MATAKAN DA SUKA DACE A DAUKA DANGANE DA GABATOWAR JUYAYIN ARBA’IN:
Marji’in addini shaikh Muhammad Yakubi (Allah ya tsawaita kwanansa) ya karfafa wajabcin yin duk wani abu wanda zai faranta ran Imam Mahdi (as), kuma zai gamsar da ...
Da Sunansa Madaukaki
Tunatarwa Ga Yin Azumi A Ranar Farko Ta Muharram Ana Karbar Addu’a
Shaikh Saduk ya rawaito a cikin Majalis da Uyunil Akhbar da sanadinsa daga Rayyan ibn Shabib ya ce: “Na shiga wajen Imam Rida (as) ...
1- Rayuwa Mai Tarin Albarka Ta Shugaban Shahidai (as)
Idan motsawarmu ta wuni guda kadai a cikin rayuwa madaukakiya ta Imam Husain (as) wato ranar Ashura tana bayar da wata natija mai girma irin haka, wacce take haifar ...
Da Sunansa Madaukaki
Marji’in Addini Yaqubi: Yin Tarurrukan Addini na Ashura a Wannan Yanayi na Annobar (Korona)
Babu ko shakka raya al’amarin Ashura yana daga cikin manya-manyan tarurruka na addini, wanda a albarkacin sadaukarwa da tasirinsa zama shi ne ...
Kamanceceniya A Tsakanin Assiddika Addahira Fatimaul Zahra (as) Da Sayyida Maryam ‘Yar Imran*
Mu – mabiya Ahlul Bait (as) – muna da wata alaka kebantacciya ta musamman da Assiddika Addahira sayyida Maryam ‘yar Imran domin cewa lallai ita ...